IQNA - Sama da daliban kur’ani maza da mata dubu ne suka halarci taron kasa da kasa kan haddar sura “Sad” wanda cibiyar yada kur’ani ta kasa da kasa ta Haramin Imam Husaini reshen birnin Qum ya gudanar.
Lambar Labari: 3493045 Ranar Watsawa : 2025/04/05
IQNA - A daidai lokacin da ake gudanar da tarukan zagayowar ranar haihuwar Imam zaman (a.s.) mai albarka, an watsa wani sabon faifan bidiyo da kungiyar wakokin Masoumeh (a.s.) suka yi.
Lambar Labari: 3492744 Ranar Watsawa : 2025/02/14
Babban mai fassara na Jamus ya bayyana a hirarsa da Iqna:
IQNA - Stefan (Abdullah) Friedrich Shaffer ya ce: Tafsiri da tarjamar kur’ani duk ana yin su ne da manufar fahimtar Musulunci ko kuma Alkur’ani, kuma a halin yanzu fahimtar mai fassara da tafsiri yana da tasiri wajen isar da ma’anar na kur'ani. Sai dai a wajen isar da ma'anonin kur'ani, ya kamata a kula da lamurra guda biyu masu muhimmanci; Na farko, menene manufar fassarar da dole ne a isar da shi daidai, na biyu kuma, su wanene masu sauraronmu.
Lambar Labari: 3491954 Ranar Watsawa : 2024/09/30
IQNA - An gudanar da taron shekara shekara na "Muballig kur'ani" karo na biyu na daliban Afirka da ke karatu a birnin Qum tare da halartar jami'an cibiyar bunkasa kur'ani ta kasa da kasa mai alaka da haramin Hosseini.
Lambar Labari: 3491131 Ranar Watsawa : 2024/05/11
Tehran (IQNA) Ayatullah Sheikh Isa Qasim ya halarci daren farko na tarurrukan watan Muharram goma a birnin Qum
Lambar Labari: 3487614 Ranar Watsawa : 2022/07/31
QOM (IQNA) An gudanar da jarrabawar shiga makarantun hauza a birnin Qom.
Lambar Labari: 3487589 Ranar Watsawa : 2022/07/24
QOM (IQNA) – Hubbaren Sayyidah Masoumah (SA) da ke birnin Qum na gudanar da tarukan karatun kur’ani mai tsarki a kowace rana.
Lambar Labari: 3487122 Ranar Watsawa : 2022/04/04
Tehran (IQNA) Sayyid Ali al-Sayed Qasim, shugaban cibiyar tattaunawa ta addini da al'adu a kasar Lebanon, ya aike da sakon ta'aziyyar rasuwar Ayatollah Alawi Gorgani.
Lambar Labari: 3487062 Ranar Watsawa : 2022/03/16
Tehran (IQNA) A yammacin yau ne aka yi janazar babban malami Ayatollah Safi a hubbaren Imam Hussain (AS) inda aka binne gawarsa.
Lambar Labari: 3486901 Ranar Watsawa : 2022/02/03